





























Hadeeth Cards
Da'wa cards that highlight great meanings from the noble prophetic hadiths in a simple style and attractive display that helps the Muslim to have a deeper understanding of his religion in an easy way
All
Daga Abu Huraira-Allah ya yarda da shi- daga Annabi : "Ka ku tari hanya, kuma kada dayanku yayi cikin akan cinikin Dan uwansa, kuma kada kuyi keta, kuma kada Mutumin birni ya siyarwa da Mutumin kauye kayansa, kuma kada ku daure hantsar rakuma ko dabbobi"
Muslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shiAnnabi ya hana abubuwa biyarna ciniki harantacce, sabida abn da yake cknsa na cutarwa wanda tana komawa uwa ma saye da mai siiyarwa.1.sai ya hana taran wadanda suka zo don saida kayansa na abinci ko dabbobi, to sa ya tare su kafin suje kasuwa, to sai ya siya daga wurinsu, to sabida basu san yaya kasuwa take ba, sau da yawa sai a danfaresu, kuma ya haramta musu sauran arzikinsu da suka sha wahala akansa. 2. kuma ya hana ciniki kan ciniki daya, kuma kwatankwacin siya kan siyansa, kuma wannan kamar ya ce a cinikin zabin wurin ciniki ko kuma sharadi a cikin ciniki: kamar ya ce zan baka wannan hajar a farashi kasa da yadda ake siyarwa idan Mai saye ne, ko sama da yadda ake siyarwa, ko kuma zan siya da da sama da kudinta, idan shi ne mai siyarwa, don y bata cinikin wani don shi a yi da shi,kuma to irin wannan zabin guda biya, an hanasu a ciniki sabida abinda yake jawowa na barnar abinda zai janyo kullata da gaba da kiyayya, da kuma abinda yake cikinsa na yanke Arzikin Dan uwanka. 3.sannan anyi hani akan kore: shi ne a kara kudin kadara ba tar da niyyar siya ba don a amfanar da mai siyarwa yadda zai samu riba da yawa, ko cutar da mai saya da sanya masa kayan yayi tsada kuma an hana hakan, sabida abinda yake cikinsa na karya da rudi ga mai saye, da kuma daga farashi ta hanayar yaudara da Ha'inci. 4.kuma an hana cinikin Dan kauye da Dan birni ta hanyar ya shige masa gaba wajen siyar da kayan sa domin shi yasan duk farashin kasuwa, ba za'a barwa yan Kasuwa wata kofar cin riba bakuma Annabi yana cewa: "ku kyale Mutane Allah ya Azurta wasu da wasun su". 5. An hana cinikin Daure Hantsa na Dabbobi, ta yadda mai saye a Al'ada yana saye sabida hakan, sai ya siyi Dabbar sama da kudinta kuma alhalin bata kai ba, sai ya zamanto an yaudare shi kuma an alunce shi, sai Shari'a ta sanya masa lokaci da zai iya gano zaluncin da akayi masa, kuma ta bashi zabi kan yayi kwana uku yana rike da Dabbar, kuma yana da dama ya mayar da ita bayan yasan cewa anyi mata Daurin Hantsa to idan ya riga ya tasti nononta sai ya dawo da itada kuma karin kwano daya na Dabino a maimakon nonon.
An rawaito daga Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDaga fadima yar Kaisu -Allah ya yarda da su- "cewa lallai Abu Amr Dan Hafs ya sake ta saki uku kuma gashi baya nan (acikin wata riwaya: "Ya sake ta saki uku" to sai ya aika wakilinsa da Acca, sai ta ji haushinsa, sai ya ce: kuma Wallahi baki da hakkin komai a kanmu sai tazo wajen Annabi ta gaya masa yadda akai, sai ya e da ita Baki da wata ciyarwa akansa (kuma acikin wani lafazi: "kuma babu wurin zama" sai Annabi ya Umarce ta cewa da tayi Idda a Dakin Ummu sharik; sannan ya ce: Waccan Mata ce da Sahabbaina suna yawan zuwa wurinta; kiyi Idda a gidan Ibn Ummu Maktoom doncewa shi Makaho kina iya ajiye kayanki, kuma idan kin gama idda to ki Sanar da ni, sai ta ce: bayan na gama na sanar da shi cewa Mu'awiya Dan abu Sufyan da kuma Abu Jahamsun zo neman Aure na, sai Annabi ya ce: Amma Abu Jaham to akwashi da dukan Mata, kuma amma Mu'awiya to Talaka ne bashi da kudi, ki Auri Usama Dan Zaid, sai taji bata sonsa, sannan ya ce mata ki Auri Usama Dan zaid sai ta Aure shi sai Allah ya sanya Alkahiri a cikin Auren, kuma tayi ta Alfahari da shi".
Muslim ne ya rawaito shiAbu Amr Dan Hafs ya nisanta daga Matarsa ta hanyar saki Matarsa Fadima Yar Kais, kuma wannan shi ne karshen Saki ne a gare ta, kuma duk wacce aka saka saki uku batada ciyarwa akan Mijinta, sai dai shi ya aika mata da Acca, sai ta zaci cewa ciyar da ita Wajibi ne akansa Matukar dai tana cikin Idda, sai ta raina Acca din kuma taji bata so,sai ya rantse cewa batada komai akansa, sai ta kai kararsa zuwa ga Annabi, sai ya bata labari cewa batada komai akansa kuma bata da wurin zama, kuma sai aka Umarce ta cewa tayi Idda a cikin gidan Ummu Shuraik, kuma yayin da aka gayawa Annabi cewa Ummu Shuraik Sahabbai Maza suna yawan zuwa gidanta, sai ya Umarce ta tayi Idda a gidan Dan Maktoom kasancewarsa Makaho ne, kuma bazai ganta ba koda ta cire kayanta kuma ya ce ta gaya masa idan ta gama Idda. Yayin da ta gama Idda sai Mua'wiya ya nemi Aurenta, da kuma Abu Jahm, sai ta nemi shawarar Annabi a cikin haka. sabida cewa Nasiha wajibi ce -Musamman ga wanda aka nemi shawararsa- to cewa bai mata shawara ba da ko daya; sabida Abu Jahm akwai shi da Tsanani ga Mata kuma shi Mu'awiya talaka ne bashi da kudi, kuma sai ya Umarce ta da ta Auri Usama, sai taji bata sonsa kasancewar sa Bararren Bawa ne, kuma sai dai ita tabi Umarnin Annabi, sai ta karbe shi, kuma tayi farin ciki da hakan, kuma Allah ya sanya Alkairi mai yawa a ciki.
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakint"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiDaga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- CCewa Annabi-Allah ya yarda da shi-yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futowa daga garin na Dabino ko Shuk
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiGarin Khaibar wani gari ne da wasu daga Yahuwa suka zauna, yayin da Annabi ya cinye garin da yaki a shekara ta bakwai bayan Hijira, kuma ya raba filayenta da kuma gonakinta a tsakanin Mayaka, kuma sun kasance sun shagala ga barin Noma da shuka da Jahadi a Tafarkin Allah, kuma Yahudawan Khaibar sun fi su iya Sana'ar Noma, sabida tsawan Damuwarsu da kuma kwarewarsu a cikinsa, don haka Annabi ya tabbatarwa Ma'abotan garin da su ci gaba da noma kasar da kuma ban ruwan shukar, kuma suna da rabin duk amfanin da aka samu ladan aikinsu, kuma Musulmi su dau rabin, sabida sune Masu Asalin Wurin.
Daga Ummu Salama-Allah ya yarda da ita- daga Annabi: "Wata Mata tazo wajen Manzon Allah sai ta ce: Ya Manzon ALlah, Lallai cewa 'Diyata Mijinta ya mutu ya barta, kuma ga shi tana fama da ciwon Ido shin ta iya sanya Kwalli? sai ya ce: AA Sau biyu ko Sau Uku sannan ya ce: "Ai ita (Iddar Mutuwa) iya Wata Hudu da kwana goma, kuma dayarku ta kasance a lokacin Jahiliyya ana jifanta da kashin Dabbobi har tsawon Shekara" Sai Zainab ta ce: Mata sun kasance idan Mijinta ya Mutu: sai ta shiga Dan akurkin Da ki, kuma tasanya Mafi mufi daga cikin kayanta kuma babu ruwanta da Turare ko wani abun Ado har sai ta cika shekar, sannan sai azo da wata Dabba-Jaki ne ko Tsuntsu ko Akuya- sai fansheta da shi, kuma da wuya a iya fansar ta ma da wani face sai ya mutu, sannan ta futo sannan sai abata kashin Rakumi; sai tayi jifa da shi, sannan ta dawo da sa turaren da duk abinda ta so
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiMusulunci ya zo, kuma ka gusarwa Mutane dukkan kazantar Jahiyya, Musamman ma ga Mata, domin suna munana Mu'amala ga Matan kuma suna Zaluntarta, Sai Musulunci ya kwato mata hakkinta, to a cikin wannan Hadisin wata Mata ta zo tana neman fatawar Annabi cewa Mijin Diyarta ya Mutu, kuma zata yi masa Iddakuma Mai Idda bata Kwalliya, saidai kuma tana fama da ciwon Ido, shin anyi mata rangwame da ta yi amfani da Kwalli ne? sai Annabi ya ce Mata AA kuma yana mai maimaita mata hakan, sannan ya karanta mata ganin tsawon muddar Iddar tata, wanda Mace zata yi Idda ne fa don Alfarmar Mijinta tsawon wata hudu da kwana goma, yanzu ba zata iya jurewa ba a wanna Dan lokacin kadan wanda ba shi da wani tsawo? kuma Mata sun kasance a Jahiliyya, suna shiga Idda ne cikin Dan wani karamin Daki kamaer wani ramin kura, kuma su daina kwalliya, da saka turare, haka ma yin amfani da ruwa, da kuma cudanya da Mutane, sai Mace tayi cidin cidin da Dauda da kazanta na rashin wanka, kuma ba ita babu Mutane, shekara guda cur, to idan ta gama gama iddar sai a bata kashin Rakumi tayi jifa da shi, wannan shi yake nuna cewa duk wannan wahalar da ta shiga babu wani abu na kimantawa da ta yi na wannan abu da tayi don Mijinta sai wannan wulakantaccen abun (KashinRakumi) sa i Musulunci ya zo ya canza Mata waccan wahala da wata Ni'ama, da kuma wancan tsananin, kuma Sannan yaya ba zata iya hakuri ba da kwallin Idonta, to don haka babu Rangwame a gareta, don kada hakan ya zama tsani izuwa bude kofar Ado ga Mai Takaba.