





























Hadeeth Cards
Da'wa cards that highlight great meanings from the noble prophetic hadiths in a simple style and attractive display that helps the Muslim to have a deeper understanding of his religion in an easy way
All
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi Cewa Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-Yayi Hajji kan Rakumin da ba'a dora masa komai ba kuma shi ne abun Hawansa"
Buhari ne ya rawaito shiAnnabi yayi Hajji akakan Rakumi ba tare da sirdi ba, shi ne wanda ake dorwa akan Rakumi kuma basi da wani Rakumin da ai dora Abincinsa da kayansa, duk ya hadesu akan Rakumin, wannan yana nuna irin zuhudunsa, da gudunsa Duniya –Amincin Allah a greshi- kuma Hadisin baya hanuna Haramcin nhawan Dabbabi don hutu da kuma jin dadi a Hajji, duk da dai karanta jin dadin da FAl-faharin shi ne ya fi saboda koyi da Manzon SAW
An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuyi kasuwanci a cikinsu lokacin aikin Hajji, Sai Allah ya saukar da: Babu laifi akan ku ku nemi Falala daga Ubangijinku" Bakara:198 a cikin lokacin Hajji"
Buhari ne ya rawaito shiWadan nan wurare sun kasancr kasuwanni ne ga Mushirikai kafin zuwan Musulunci suna yin kasuwanci a cikinta a lokutan Hajji, sai Sahabbai –Allah ya yarda das u- suka ji tsoron yin zunubi in sunyi kasuwanci a cikinta a lokacin aikin hajji, sai allah ya saukar da wannan Ayar don tayi musu bayanin Kasuwanci a cikin lokacin Aikin Hajji bat a bata aikin Hajji ta hanayar Shari’a, kan cewa Kasuwanci cikin Hajji halas ne, sai dai abun day a fi kuma yafi dacewa shi ne Mutum ya yi aikin Hajji ba tare da hada da komai ba, to wannan shi ne mafifici
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das u- y ace: “Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a, kuma ya zartar da Hukunci abunda bai kunshi: daga Thaniyat Al-Wada’a har Zuwa Masallacin Bani Zarik, Ibn Umar y ace: kuma na kasance cikin wadanda aka zartarwa, Sufyan y ace: daha hafya’a zuwa Thaniyat Al-wada’a: Mil biyar, ko Shida, kuma daga Thaniyat Al-wada’a zuwa Masallacin Bani Zarik: Mil daya”
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiManzon Allah ya kasance yana cikin shirin Jahadi, kuma ya dau duk matakansa, saboda fadin Allah Madaukakin Sarki: “Ku tanadi shirin Karfi gwargwadon ikonku, na karfin kamar Daurarrun Dawakai da zaku tsorata Makiyan Allah da Makiyanku das u” saboda haka ya kasance, yana horar da dawakai da juriyar yinwa, kuma yana gogar da Sahabbansa kan gasar gudu a kansu don su koyi hawansu, da kai hari da kuma bara, kuma yana nuna musu gwargwadon inda horarren Doki zai iya kaiwa a guje, da wanda ba horarren ba -Kuma su ne Dawakan da akai Musu Horan yinwa da daidaitawa har sukai Karfi- gwargwadon abunda zaikai Mil shida, wanda kuma ba’a yi musu horon ba Mil daya, Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das hi- ya Kasance daya ne daga cikin Samarin Sahabbai wadan da suke yin hakan.
An rawaito daga Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- Cewa shi ya shawarci Mutane game da Barin Mace, sai Mugira Bn Shu’aba hya ce masa: “Na na ga Manzon SAW naga yayi Hukunci da Bawa ko Baiwa, sai yace: to kazoo mun da wanda zai maka Shaid, sai Muhammad Bn Maslama yayi masa”
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiWata Mata ta haifi Yaro a Mace kafin lokacin Haihuwar bayan anyi mata wani ta’addanci, kuma ya kasance yana daga cikin Adalcin Khalifa Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- yana Shawartar Sahabbai da Malamansu cikin abubuwan sad a hukun hukuncen sa, lokacin da Mace tayi barin Wanda bai cika ba Matacce, sai hukuncin Diyyar wannan ya shige masa duhu, sai ya shawarci sahabbai –Allah ya yarda das u- cikin hakan sai Mugira Bn shu’aba ya bashi labarin cewa yaga Manzon Allah yayi Hukunci da Diyyar Bawa ko baiwa da a Matsayin Diyyar Barin, sai Umar ya so ya tabbatar da wannan Hukuncin, wanda hakan zai zamanto Shari’a ne har ranar Al-kiyama, sai ya nemi wa zai karfafafi Maganar Mugira kan ya zo da shaida akan gaskiyar fadinsa da kuma ingancin abunda ya rawaito, sai Muhammad Bn Maslama Al-ansari yi yi masa Shaida kan gaskiyar abunda ya ce –Allah ya yarda da su baki daya
An karbo daga Abi Huraira-Allah ya yarda dashi-yace"Mata biyu daga Huzail sun yi fada.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta sai sukayi Husuma zuwa Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai Manzan Allah yayi musu Hukunci:cewa Diyyar Dan cikinta ya zamo Gurra-wato Bawa,ko Baiwa-sai yayi Hukunci da Diyyar Matar akan Makusantanta,kuma Danta zai gajeta da wanda suke tare dasu,sai Dan Alnabiga Alhuzali ya tashi,yace:Ya Rasulallah,ya zan biya wanda bai sha ba bai ci ba,kuma bai Magana ba baiyi Kuka ba,kamar misalin wannan ake bari?sai Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace:"Hakika wannan yana daga yan Uwan Bokaye"saboda saja'in da ya tsara.
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiMata biyu sun yi Husuma daga Kabilar Huzail,sai Daya daga cikinsu ta jefi Daya da Dutse Karami,wanda galibi baya kisa,saidai cewa shi ya kasheta ya kuma kashe Tayinta da yake cikinta.Sai Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yayi Hukunci da cewa Diyyar Dan Tayin,Bawa ko Baiwa,dai-dai ne Dan tayin Namiji ne ko Mace,kuma Diyyarsa tana kan wacce tayi kisan.Kuma yayi Hukunci ga Matar da aka kashe da Diyya,domin kisan nata kisa ne mai kama da ganganci,kuma yana kan Yan-uwar Matar,domin an gina tane abisa Taimakekeniya da Adalci,kuma saboda kisan bana ganganci bane.Kuma domin cewa Diyya gado ce ta wacce aka kashe saboda haka Danta da wadanda suke tare dashi a Magada sune zasu karbeta,sauran Yan-uwa basu da komai daga gareshi.Sai Hamalu Dan Al-Nabiga-shine Mahaifin wacce tayi kisan- yace:Ya Ma'aikin Allah,yaya zamu biya wanda akai barinsa amace,bai taba ci ba ,bai taba sha ba,bai taba magana ba,har agane rayuwarsa da hakan?ya fadi hakan da Usulubin Zance abin yiwa saja'i.Sai Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi ya kyamaci Maganar tasa,saboda abin dake cikinta na raddin hukunce-hukuncen shari'a da irin wannan saja'oin dorawa kai masu kama da saja'oin Bokaye wadanda suke cin Dukiyoyin Mutane da ita bada .Gaskiyaba
An rawaito daga Anas Bn Malik –Allah ya yarda das hi- ya ce: “Cwa wata baiwa an sameta an rotse mata kai a tsakanin Duwatsu biyu, sai aka ce waye yai miki wannan ? wane da wane ne? har aka fadi wani Bayahude, sai ta tayi nunin E da kanta, Sai Annabi SAW ya yi Umarci da a rotse kansa a tsakanin Duwatsu guda biyu” kuma a wata riwayar Muslim da Nasa’i: “Cewa wani Bayahude ya kasha wata Baiwa ta Hanyar roste kanta, sai Manzon Allah ya daukar mata Haddin”
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiAn samu wata baiwa a lokacin Manzon Allah SAW an rotse mata kai a tsakanin duwatsu biyu, nbata karasa Mutuwa, sai suka tambayeta ta hanyar kirga mata sunaye wadanda ake sa ran sunyi mata abun, har suka zo kan sunan wani Bayahude sai ta yi nuni dakanta cewa E, wannan shi ne wanda ya rotse mata kan, sai ya zamanto abun tuhuma da kasha ta, sai suka kama shi suka titsiye shi har yayi Ikirarin da Kashe ta, saboda wani adon Azurfa a jikinta, Sai Annabi SAW yayi Umarni a saka masa da kwatankwacin, sai aka roste kansa shi ma a tsakanin duwatsu biyu.
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce "Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina" sai Manzon Allah ya ce da su: Mai kuka gani a cikin Attaura gameda Jifa? sai suka ce zamu kunyata su kuma ayi Musu Bulala, Sai Abdullahi Bn Salam ya ce Karya kuke yi a ciki akwai Ayar Jefewa, sukazo da Attaura din aka bajeta, sai dayansu ya dora hannunsa akan Ayar jifewar sai ya karanta wacce takr kafinta, Sai Abdullahi Bn Salam ya ce da shi dauke hannunka sai ya dauke hannunsa, sai ga Ayar Jefewar acikin ta, sai ya ce Yayi Gaskiya Muhammad, saboda yayi Umarni SAW da aje a jefe su, sai aka jefe su din, sai naga Mutumin yana jefe Macen dutse yana kareta"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiAn rawaito daga Imran Bn Husain -Allah ya yarda da su- " Cewa wani Mutum ya ciji wani Hannun wani Mutum; sai Mutumin ya fizge Hannunsa daga bakinsa sau Hakwaran gabansa suka futa; sai suka kai Kara zuwa Annabi SAW sai ya ce: "Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa yake cizo to baka da Diyya"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiWani mutum ya far wa wani ya ciji hannunsa; Cizon ya ciro hannunsa daga bakin cizon. Fuskokin ta sun fadi; Suna yin kara a wurin Annabi sallal Lahu alayhi wa alihi wa sallam. Cizon da aka cije ya yi kira da a fara faduwarsa, kuma mutumin da ya cije yana kare kansa cewa yana son ya ceci hannunsa daga hakoransa. Don haka Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi musun mai karar mai tallafi, ta yaya yake yin daidai da abin da yake yi wa kaurin dabbobi? Sai ya ce: Dayanku ya ciji ɗan'uwansa, sannan bayan wannan ya zo ya nemi a fara masa haƙoran da suka mutu?! Ba ku abokantaka; Yana da m.
Ankarbo daga A'isha-Allah ya yarda da ita-"Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu,sai suka ce:Waye zai yiwa Manzan Allah tshira da amincin Allah su tabbata agareshi maganarta?,sai suka ce:Ba wanda zai iya tararsa sai Usama Dan Zaid Masoyin Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai Usama ya gaya masa,sai yace:ka nemi Ceto cikin Hukunci daga Hukunce-Hukuncen Allah?sannan ya tashi yayi huduba,sai yace:Hakika abinda ya halakar da wadanda suke gabaninku cewa su sun kasance idan wani Mai'alfarma daga cikinsu yayi sata sai su rabu dashi,idan kuma Mairauni ne acikinsu yayi sata sai su tsayar da Hukunci akansa,na rantse da Allah:da cewa Fadima yar Muhammad za tayi sata da lallai na yanke Hannunta".Awata ruwayar kuma"Wata Mace ta kasance tana arar kaya sai kuma ta musashi,sai Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yayi umarni da a yanke Hannunta"
Bukhari da Muslim suka Rawaito shiWata Mace daga Bani Makhzum ta kasance tana arar kaya daga wajan Mutane da Zamba,sannan ta musashi.Sai wani lokaci ta ari abin ado ta musashi,sai aka sameshi a wajanta,sai lamarinta ya isarwa Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai ya nufi zartar mata da Hukuncin Allah Madaukakin Sarki na yanke Hannuwanta,kuma ta kasance Ma'abociyar Alfarma ce,kuma daga Nasaba ta Asali cikin Kuraishu.Sai Kuraishu suka damu da ita da kuma wannan Hukuncin da aka zartar mata,sai sukayi Shawara game da wanda zasu sanya shi Wasida zuwa ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi don yai masa magana ya rabu da ita,basu ga wanda yafi Usama Dan Zaidu ba,domin cewa shi Makusancine Abin so ne ga Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi.Sai Usama ya gaya masa.Sai yayi Fushi dashi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sannan yace dashi-yana mai inkari agareshi-"ka nemi ceto cikin Hukunci daga Hukunce-Hukuncen Allah"?Sannan ya mike don yayi ma Mutane Huduba ya bayyana musu hadarin misalin wannan ceton wanda zai wofuntar da Hukuncin Allah,kuma saboda maubu'in ya dami da yawa daga cikinsu,sai ya basu Labari cewa sababin halakar wadanda suka zo gabaninmu a cikin Addininsu da Duniyarsu:cewa su suna tsaida Hukunci akan Raunana da Fakirai,sai su dinga barin Karfafa da Mawadata,sai Bala'i ya game acikinsu Sharri da Fasadi suka watsu,sai Fushin Allah da Ukubarsa ta cancancesu.Sannan sai ya rantse tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-kuma shi mai Gaskiyane abin gasgatawa-da cewa wannan aiki zai faru akan Shugabar Matan Talikai Yarsa Fadima-Allah ya tsareta da hakan-da sai ya zartarda Hukuncin Allah Madaukaki agareta.Tsira da amincin Allah su tabbata agareshi.